Dayawan mutane suna tunanin a duk lokacin da mukai posting cewa mun samu profits πŸ“ˆ


 Dayawan mutane suna tunanin a duk lokacin da mukai posting cewa mun samu profits πŸ“ˆ akan wani token lokaci daya muka dace! Aa, kasuwar crypto ba kasuwace wacce kullum ake samun kudi ba. Sannan a rana daya idan baka bita a hankali ba zata iya kararma da duk kudin da kake ganin kana dashi. 


Idan mutum yaci riba a kasuwar crypto indai har baije yayi p2p ba na ribar, yaci gaba dayin trading da kudin, to wannan ribar zata iya zama ba tashi ba. Domin lokaci daya wani dan is iskan project din zaizo yayi gaba da kudin. Dan haka, duk lokacin da kasamu kudi a kasuwar crypto kayi sauri kayi p2p tun kafin zuciyarka ta yaudareka cewa ka sake shiga wani ka samu 2× ko 1× da kudin sannan sai kacire. 


Kudi baya zama naka a kasuwar crypto sai lokacin da kajisu a bank account dinka. Koda kon $1Mil kasamu indai ba Allah ne yakiyaye ba sai ta kare. Dan haka, the best solution shine da kasamu kacire. Bako wane zai fashimci hakan ba, sai cikakken hustler! 


Allah ubangiji yasa mudace.

Comments

Popular posts from this blog

HOW TO CREATE TEXT TO IMAGE FOR FREE WITH ANGLES STYLE'S