Posts

HOW TO CREATE TEXT TO IMAGE FOR FREE WITH ANGLES STYLE'S

Image
  1- Create a 3D illusion for a profile picture where a 25 Year old cute boy in a white shirt Sitting casually on a Wingback chair. Wearing sneakers, he looks ahead. The background features "ABDULLAHI" in big and capital Orange neon light fonts on the dark grey wall. There should not be his shadow, and there are wings to make it appear as if he is an angel 2- Create a 3D illusion for a profile picture where a 25 Year old cute boy in a black hoodie Sitting casually on a Wingback chair. Wearing sneakers, with black mask, and sunglasses, he looks ahead. The background features "ADAMU" in big and capital Yellow neon light fonts on the dark grey wall. There should not be his shadow, and there are wings to make it appear as if he is an angel. 3- Create a 3D illusion for a profile picture where a 25 Year old cute BOY in a black shirt Sitting casually on a Wingback chair. Wearing sneakers, a black cricket cap, and sunglasses, he looks ahead, ahead. The background features ...

wbesites guda shida da zasu baka damar ddxzczama ci kakken content creator...

Image
 yau nazo mana da  wbesites guda shida da zasu baka damar ddxzczama ci kakken content creator... na daya  LIGHTROOM. Lightroom zai baka damar gyara photona da koma kirkirar kayatattun photona  masu kyau, na biyu VEED.IO. veed.io shima zai baka damar gyara video masu kyau da koma fassarar video wato subtitles, na uku CHAT.OPENAI.COM wato chatgpt shi koma zai taimaka wurin bin cike akan duk wani wani abinda kake nema da dai sauransu, na hudu MILATONE. milatone zai baka dama ka tsara yadda studio background dinka kake so ya kasance, na biyar BLACKMMAGIC CAM APP. blackmagic cam app zai baka damar ka  iya sarrafa camerarka yadda kake so don samun ingantaccen video mai kyau, na shida NATION.SO nation.so shi koma zai baka damar rubuta ra"ayinka akan duk wani abinda kake son rubutawa

Dayawan mutane suna tunanin a duk lokacin da mukai posting cewa mun samu profits 📈

Image
 Dayawan mutane suna tunanin a duk lokacin da mukai posting cewa mun samu profits 📈 akan wani token lokaci daya muka dace! Aa, kasuwar crypto ba kasuwace wacce kullum ake samun kudi ba. Sannan a rana daya idan baka bita a hankali ba zata iya kararma da duk kudin da kake ganin kana dashi.  Idan mutum yaci riba a kasuwar crypto indai har baije yayi p2p ba na ribar, yaci gaba dayin trading da kudin, to wannan ribar zata iya zama ba tashi ba. Domin lokaci daya wani dan is iskan project din zaizo yayi gaba da kudin. Dan haka, duk lokacin da kasamu kudi a kasuwar crypto kayi sauri kayi p2p tun kafin zuciyarka ta yaudareka cewa ka sake shiga wani ka samu 2× ko 1× da kudin sannan sai kacire.  Kudi baya zama naka a kasuwar crypto sai lokacin da kajisu a bank account dinka. Koda kon $1Mil kasamu indai ba Allah ne yakiyaye ba sai ta kare. Dan haka, the best solution shine da kasamu kacire. Bako wane zai fashimci hakan ba, sai cikakken hustler!  Allah ubangiji yasa mudace.

KARANTA CANDLES STICK DOMIN SANIN YADDA ZAKA SHIGA KASUWAR FOREX

Image
 KARANTA CANDLES STICK DOMIN SANIN YADDA ZAKA SHIGA KASUWAR FOREX . misali lokacin da ya kamata kayi Sell ko buy