wbesites guda shida da zasu baka damar ddxzczama ci kakken content creator...


 yau nazo mana da 

wbesites guda shida da zasu baka damar ddxzczama ci kakken content creator...

na daya 

LIGHTROOM. Lightroom zai baka damar gyara photona da koma kirkirar kayatattun photona  masu kyau,

na biyu

VEED.IO. veed.io shima zai baka damar gyara video masu kyau da koma fassarar video wato subtitles,

na uku

CHAT.OPENAI.COM wato chatgpt shi koma zai taimaka wurin bin cike akan duk wani wani abinda kake nema da dai sauransu,

na hudu

MILATONE. milatone zai baka dama ka tsara yadda studio background dinka kake so ya kasance,

na biyar

BLACKMMAGIC CAM APP. blackmagic cam app zai baka damar ka  iya sarrafa camerarka yadda kake so don samun ingantaccen video mai kyau,

na shida

NATION.SO nation.so shi koma zai baka damar rubuta ra"ayinka akan duk wani abinda kake son rubutawa

Comments

Popular posts from this blog

HOW TO CREATE TEXT TO IMAGE FOR FREE WITH ANGLES STYLE'S

Dayawan mutane suna tunanin a duk lokacin da mukai posting cewa mun samu profits 📈